Ba Zan Warke Ba - Rakiya Moussa Poussi
Jarumar ta bayyana hakan ne a tattaunawar da suka yi da Hadiza Gabon, inda ta bayyana saurayin da take matuƙar kauna amma shi ko kaɗan ba ta gabanshi.
"Ya cutar dani a rayuwata ban taba son wani É—a namiji ba kamarsa, babbar damuwata ita ce ko da nayi aure to mijin da zan aura ba zai samu natsuwa dani ba domin dukkanin rayuwata na mika ta ga shi wancan saurayin da ya fita daga sabga ta"
Rakiya tana faɗin haka ne cikin hawayen baƙin ciki
Tags
Kannywood