Man City Ta Lakaɗawa Liverpool Dukan Kawo-Wuƙa Da Ci 4-1
Duk da cewa babu hazikin dan wasan gaban ta, wato Haaland amma hakan bai hana Man City taka rawar gani ba.
A tunaninku mene ne ya jawowa Liverpool wannan rashin nasara?
Daga Sufiyanu Nura
Tags
Sports
Hhhhh
ReplyDelete