Hukuma ta bada umarnin a bawa Sheikh Zakzaky da Alamjiransa Ababen hawan su.
Daga Muhammad Yareema.
“Shekara 5 kenan tun a Shekarar 2015 da kashe Mabiya Shi'a a garin Zariya jihar Kaduna, a yau dai Lahadi Hukuma ta umarcesu da su zo don Kwashe ababen Sufurin su dake MTD Zariya, musamman waɗanda aka kwashe a inda lamarin ya faru a gidan jagoran na su Sheikh Ibrahim Zakzaky dake gyallesu Zariya, da kuma Wurin taron su da suke kira da Husaniyya.”
Tags
Siyasa